Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sallah: Aminu Ado ya gayyaci hakimai hawan sallah

Duk da tsige shi daga sarautar Kano, Aminu Ado Bayero ya gayyaci hakimai hawan bukukuwan sallah.

An samu tsaiko a shari’ar Sarautar Kano

Babbar Kotun Jihar Kano ta dage sauraron shari’ar zuwa ranar 24 ga watan Yuni, 2024.

Kano Poly ta yi Gobara

Gobarar ta kone daukacin sashen al’adu da masana’antu na kwalejin.

Boko Haram ta sace matafiya a hanyar Maiduguri-Kano

Mayakan Boko Haram sun sace matafiya a kan babbar hanyar Maiduguri zuwa Kano.

Mun fara aiki da ’yan bori —Hukumar Finafinai

Abba El-Mustapha, ya ce hukumar za ta yi aiki da ’yan borin ne da zimmar tsaftace ayyukansu