Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba za mu karbi N100,000 a matsayin mafi karancin albashi ba —NLC

Kungiyar Kwadago na jiran abin da Tinubu zai yi kan sabon mafi karancin albashi

NAJERIYA A YAU: Yadda Gurbacewar Iska Ke Shafar Rayuwar ’Yan Najeriya

Gurbacewar iska na ci gaba da daukar hankalin masu ruwa da tsaki a duniya.

Jirgin sama ɗauke da mataimakin shugaban ƙasar Malawi ya ɓace

Hukumomi a ƙasar ba su sake jin ɗuriyar jirgin ba tun bayan tashinsa.

Kotu ta hana EFCC kama Kwankwaso

Kotun ta bayar da umarnin ne, bayan da ƙarar da Kwankwaso da wasu suka shigar gabanta.

Mafi Karancin Albashi: Akwai yiwuwar komawa Yajin aiki

Mataimakin babban sakataren kungiyar NLC, Chris Onyeka, ya cewa kungiyar ba za ta ci gaba da tattaunawa kan batun biyan albashin da zai bar ma’a