Dambarwar Albashi: Wa’adin tattaunawan NLC da Gwamnati ya cika
Gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu sun amince da N62,000 amma NLC ta dage cewa sai N250,000 za ta amince a matsayin mafi karancin albashi.
Manyan Labarai
Gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu sun amince da N62,000 amma NLC ta dage cewa sai N250,000 za ta amince a matsayin mafi karancin albashi.
Za a fara kwaso alhazan Najeriya daga Saudiyya a ranar 22 ga watan na Yuni, 2024.
An samu ƙaruwar yara masu fama da tamowa a jihohi 11 da ke Arewacin Najeriya.
A ranar Larabar makon jiya ne Rundunar ’Yan sandan Jihar Sakkwato a karkashin jagorancin Kwaminshinanta Malam Hayatu Kaigama ta gabatar da wani magida
Za mu gina azuzuwa 28,264 nan da shekaru 3 masu zuwa a faɗin jihar.