Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bincikar gwamnatina bi-ta-da ƙullin siyasa ne — El-Rufai

Ana zargin cewa kuɗin da suka kai naira biliyan 423 ne suka zirare a gwamnatin El-Rufai.

Fiye da N400bn sun zirare a Gwamnatin El-Rufai —Majalisar Kaduna

Kawo yanzu dai El-Rufai bai yi martani kan wannan zargi ba.

Maniyyatan bana miliyan ɗaya sun isa Saudiyya

NAHCON ta ce maniyyatan Nijeriya 40,696 sun isa kasa mai tsari.

Majalisar Dokokin Kaduna ta buƙaci a binciki El-Rufa’i

Kwamitin ya ce akwai buƙatar gurfanar fa El-Rufai don yin bincike a kansa.

Kotu ta yi umarnin isar da sammaci ga Ganduje ta hanyar sadarwa

Lauyan Ganduje ya kalubalanci ingancin lauyoyin Gwamnatin Kano a gabab kotu