NLC na neman durƙusar da arziƙin Najeriya — Fadar Shugaban Ƙasa
NLC da TUC sun shiga yajin aiki kan rashin cimma yarjejeniya a kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata.
Manyan Labarai
NLC da TUC sun shiga yajin aiki kan rashin cimma yarjejeniya a kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata.
Yajin aikin NLC ya tilasta wa kotu dage shari’ar Rikicin Masarautar Kano tsakanin Sarki Aminu da Sarki Sanusi II
Babban Bankin Najeriya ya soke lasisin Bankin Heritage nan take.
Jami’an kungiyar kwadago sun kashe wuta a babbar cibiyar samar da wutar lantarkin Najeriya
Ma’aikatan sufurin jiragen sama sun shiga yajin aiki mako guda kafin a kammala kwashe maniyyatan Najeriya zuwa Saudiyya