Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisa za ta binciki korar ma’aikata 600 a CBN

Bai kamata a riƙa asarar ma’aikatan da aka bai wa horo kan ƙwarewar aikin banki ba.

‘Yan ɗarikar Tijjaniya sun yi wa Sarki Sanusi II mubaya’a

Kimanin mambobin ƙungiyar 200 ne suka je fada domin nuna mubaya’arsu ga Sarkin.

ASUU ta shiga yajin aiki a jami’o’i biyu a Kano

Kuɗin da gwamnatin ta gaza biyan malaman ba su kai rabin wanda za ta siya wa ’yan majalisa motoci na alfarma ba.

Shekara 1 na mulkin Tinubu ya fi na Buhari muni —CUPP

Al’amuran ƙasar ba kawai sun ƙara taɓarɓarewa ba ne, har ma suna ta ƙara ta’azzara kullum.

Muhimman dokoki 10 a shekaru 25 na Dimokuraɗiyyar Najeriya

Aminiya ta yi nazarin wasu dokoki guda 10 da ‘yan majalisar suka kafa.