Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda gobara ta yi ɓarna a Tashar Jabi da ke Abuja

A halin yanzu ’yan kasuwa na ƙoƙarin kwashe abin da ya rage musu bayan wata gobara da ta tashi da tsakar dare da ƙone shaguna a Tashar Motoci ta Jabi

Gobara ta cinye shaguna a Tashar Motoci ta Jabi a Abuja

Wani ɗan kasuwar ya ce da misalin ƙarfe 3.30 na dare wutar ta tashi, amma ba a kai ga gano musabbinta ba.

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga El-Rufai kan rasuwar mahaifiyarsa

Ya bayyana marigayiyar mahaifiyar El-Rufai a matsayin uwa wadda rayuwarta abin koyi ne, sannan ta tarbiyyartar da ’ya’ya da jikoki waɗanda suka ba da

Magoya bayan Gwamnan Kano sun ɗauki hankalin taron gangamin APC

Magoyan bayan, waɗanda akasarinsu matasa ne maza da mata, sun yi ta rera waƙoƙi da raye-raye ɗauke da taken goyon bayan takarar Gwamnan a zango na biy

Mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus

A cikin wata sanarwa da Dakta Habibu Sale Mohammed, kakakin Kwankwasiyya ya sanya wa hannu, ya bayyana matakin a matsayin mai wahala amma ya zama dole