Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Kauce Wa Cututtuka Masu Yaɗuwa Da Damina

A yankuna da dama an fara samun ruwan sama, duk da cewa damina ba ta yi karfi ba a wasu wuraren.

Kotu ta haramta kiran Aminu Ado Bayero Sarkin Kano

Kotun ta hana Aminu Ado Bayero da sauran sarakunan da aka tube gabatar da kansu a matsayin sarakunan jihar Kano.

Don maslahar Kano aka dawo da Sarki Sanusi II — Gwamnati

Gwamnatin ta ce akwai waɗanda ba sa kishin jihar da ke son tada zaune-tsaye.

’Yan acaɓa sun kai hari ofishin ’yan sanda a Legas

Farmakin na zuwa ne bayan da ‘yan sanda suka hana sana’ar acaɓa a jihar.

Rukunin farko na alhazan Kano sun tashi zuwa Saudiyya

maniyyata 505 daga Jihar Kano suka tashi zuwa kasar Saudiyya