Manyan Labarai

Manyan Labarai

Rikicin Masarauta: Malaman Kano sun buƙaci Tinubu ya samar da zaman lafiya

Malaman sun buƙaci a yi sulhu kan lamarin ba tare da an samun tarzoma a jihar ba.

Shugabannin tsaro sun gana da Sanusi da Abba a fadar Sarkin Kano

Jami’an sun lashi takobin tabbatar da tsaro a jihar yayin da ake zaman ɗarɗar.

Sarautar Kano: Muna da yakinin za a yi mana adalci — Aminu Bayero

Za mu tabbatar da umurnin kotu kan dakatar da rushe msauratun Kano a cewar ’yan sanda.

Sarki Sanusi II ya soma zaman fada a Kano

Wasu kwamishinoni da muƙarraban gwamnatin Kano na daga cikin mutanen da ke kai gaisuwa.

Ana zaman ɗarɗar bayan an wayi gari da sarakuna biyu a Kano

Ganduje da Mai ba Shugaban Kasa Shawara kan Harkokin Tsaro na neman dawo da Sarki kujerarsa.