Masarautar Kano: Abba ya ba da umarnin tsare Sarki Aminu
Ana zaman dardar a Kano a yayin da ake zargin jami’an tsaro daga Abuja suke kokarin shigar da Sarki Aminu Ado Bayero fadar Kofar Kudu sa’o
Manyan Labarai
Ana zaman dardar a Kano a yayin da ake zargin jami’an tsaro daga Abuja suke kokarin shigar da Sarki Aminu Ado Bayero fadar Kofar Kudu sa’o
Kada wannan harka ta bayyana haramun ce, amma ka ki bari don kwadayin duniya.
Sarki ba ya fadanci ba ya kirara amma tabbas Gwamna Abba Kabir ya cika gwarzo.
Gwamnan ya mika masa ne a bikin da aka gudanar ranar Juma’a a Fadar Gwamnatinn Kano.
Sanusi II zai jagoranci Sallar Juma’a a masallacin fadarsa da ke Kofar Kudu