Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: Masu naɗin Sarki sun isa Fadar Gwamnatin Kano

Daga yanzu zuwa kowane lokaci Gwamna Abba zai rattaba hannu kan dokar rushe masarautun Kano biyar.

Ba zan daina takara ba matuƙar ina raye — Atiku

Atiku ya ce duk wanda jam’iyyarsa ta tsayar a 2027 zai mara masa baya.

Sarkin Kano: Yadda Sanusi II na shirye-shiryen komawa kujerarsa

Sanusi ya fara shirye-shiryen dawowa kan kujerar Sarkin Kano cikin kasaita

An Tsige Duk Sarakunan Jihar Kano —Majalisa

Jihar Kano ta wayi gari babu Sarki bayan majalisar dokoki ta soke duk masana’antun jihar

Rushe Masarautun Kano: APC ta kaura ce wa zaman Majalisa

Ana hasashen sauyin zai kai ga rushe sabbin masarautu da kuma dawo da Sanusi II a matsayin Sarkin Kano