Mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus
A cikin wata sanarwa da Dakta Habibu Sale Mohammed, kakakin Kwankwasiyya ya sanya wa hannu, ya bayyana matakin a matsayin mai wahala amma ya zama dole
Manyan Labarai
A cikin wata sanarwa da Dakta Habibu Sale Mohammed, kakakin Kwankwasiyya ya sanya wa hannu, ya bayyana matakin a matsayin mai wahala amma ya zama dole
Babu tabbacin ko tsohon gwamnan zai halarci jana’izar mahaifiyar tasa.
Malamin ya ce shari’ar misali ne na rashin adalci da zalunci da aka yi masa.
Yayin da wasu matasan suka dauki wata hanya na daban, su kuwa wasu daga cikin su sun dau hanyar bada gudunmawar cigaba ne a cikin al’ummarsu.
Da yake jawabi a ranar Alhamis a fadarsa da ke Sakkwato yayin taron naɗin sarautar Hakimai 21 da kuma Magajin Garin Sakkwato, Sultan ya jaddada muhimm