Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ƙudirin gyara Dokar Masarautun Kano ya tsallake karatun farko

Jam’iyyar NNPP ta kammala shirinta na rusa Masarautar Bichi tare da dawo da Sarki Sanusi kan karagarsa.

Kasashe 130 sun amince da ’yancin kasar Palasdinu

Ranar 28 ga watan nan na Mayu, 2024, kasashen Spain, Norway da Ireland za su fara hulda da Palasdinu a matsayin kasa mai cikakken ’yanci

Soja ya sumar da wata da mari a Abuja

Sojan ya dalla mata mari sai da ta suma, saboda ta tsallake wani shinge da sojoji suka saka

Manufofin Gwamnatin Tinubu ne silar taɓarɓarewar rayuwa a Najeriya —ACF

Kullum suna fuskantar matsalar hauhawar farashin kayayyaki da rashin aikin yi.

Mayakan ISWAP sun kashe DPO a Borno

ISWAP ta kutsa cikin New Marte da misalin ƙarfe 7:30 na yammacin ranar Litinin