Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Tasirin Auna Hauhawar Farashi A Rayuwar Talaka

Shirin ya yi bayanin alkaluman da ake amfani da su wajen auna hauhawar farashin kayayyaki.

Kotu ta tura wanda ya kona masallata a Kano zuwa gidan yari

Shafi’u ya amsa laifinsa a gaban alkali, amma dage shari’ar zuwa ranar 31 ga watan nan na Mayu, 2024

EFCC na taimaka wa masu laifi —Oba na Benin

“Ana zargin maganar wanda ya fi cika wa jami’an aljihu da kudi suke ji

Ba a Banza Matasa Ke Samun Kudi Da ‘Mining’ Ba

Mamallakan mining [coins] ɗin ba kuɗi suke bayarwa ba, coin za su ba ka ladar wahalar da yi musu ta gina musu community har coin ɗinsu ya samu shiga k

An ceto mutane 386 bayan shekaru 10 a hannun Boko Haram

Sojoji sun fararen hula 386 daga Dajin Sambisa, bayan Boko Haram ta sace su kimanin shekaru goma da suka gabata.