‘Gwamnatin Tarayya ta mayar da Arewa maso Gabas saniyar ware’
An mayar da Arewa maso Gabas saniyar ware ta fuskar kai ayyukan more rayuwa na Gwamnatin Tarayya zuwa yankin.
Manyan Labarai
An mayar da Arewa maso Gabas saniyar ware ta fuskar kai ayyukan more rayuwa na Gwamnatin Tarayya zuwa yankin.
Akwai matasan Arewa masu harkar kirifto da ke riƙe coin na tsawon lokaci su manta da shi har sai ya kai wasu maƙudan kuɗaɗe su waiwaye shi
Har yanzu umarnin kotu yana nan, ban janye ƙarata ba, sai mun warware wuraren da suke da ƙura.
’Yan ƙwadago sun buƙaci gwamnatin ƙasar ta amince da naira 615,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi.
Na yi imani cewa duk yayin da lokacin aurena ya yi Allah zai kawo min miji.