Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan Najeriya na cikin ƙunci a Gwamnatin Tinubu — Kukah

Kukah yana roƙon ‘yan Najeriya da su jajirce saboda gina al’umma ta gari yana ɗaukar lokaci.

Ƙungiyar Ƙwadago ta yi watsi da N48,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

NLC ta yi mamakin dalilin da gwamnati da mambobin kamfanoni masu zaman kansu ke tozarta su.

Daya daga cikin mutanen da aka cinna wa wuta a masallaci a Kano ya rasu

Ana zargin rigimar rabon gado ce ta yi sanadin da matashin ya cinna wa mutane a masallacin a da nufin nuna rashin amincewarsa

An kama matashin da ya cinna wa mutane wuta a masallaci a Kano

Matashin mai shekaru 38 ya shiga hannun hukuma bayan da ya cinna wa mutane wuta a lokacin da suke sallar asuba a masallaci

Matashi ya cinna wa mutane wuta suna sallar Asuba a masallaci a Kano

Ana tsaka da Sallar Asuba a safiyar Laraba a masallacin ne mutumin ya zuba musu fetur ya kyasta wuta sannan ya kulle su a ciki.