An yi garkuwa da yara da mata 80 a Katsina
Sa’o’i kadan bayan janyewar sojoji ’yan bindiga suka sace kananan yara da mata a kauyen ’Yar-Malamai da ke Karamar Hukumar Faskari
Manyan Labarai
Sa’o’i kadan bayan janyewar sojoji ’yan bindiga suka sace kananan yara da mata a kauyen ’Yar-Malamai da ke Karamar Hukumar Faskari
Maniyyata kimanin 65,000 daga Najeriya za su sauke farali a aikin Hajjin 2024
Akwai wuraren da malamai suka ce ana amsar addu’ar mahajjaci nan take a birnin Makka.
Mahmud Mamman Nur Albarnawy ya mika kansa ga jami’an tsaro
An ƙaddamar da kwamitocin shari’a guda biyu da suke gudanar da bincike kan almubazzaranci da dukiyar jama’a,