Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kuncin Rayuwa: A Fara Yin Alkunut —JIBWIS

Shugaban kungiyar Jama’atu a Jihar Gombe, Injiniya Salisu Muhammad Gombe ne ya bada sanarwar hakan

Tahir Baga: Yadda Aka Kashe Babban Abokin Shekau

Tahir Baga na sahun farko da suka kafa kungiyar Boko Haram a Maiduguri kafin su shige Dajin Sambisa tare da irin su Abubakar Shekaru, Mamman Nur, Khal

An ceto karin daliban jami’ar Kogi 6  

Gwamnatin Kogi ta ce an sake kubutar da wasu dalibai shida daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su daga Jami’ar kimiyya da fasaha da ke Osara a

Yadda aka kama ‘dan kunar bakin wake’ dauke da bom a banki a Jos

‘Dan kunar bakin waken’ ya nemi bakin ya ba shi Naira miliyan 100, ko ya tayar da bom din da ke jikinsa

Hafsan Sojan Amurka Ya Yi Ritaya Don Goyon Bayan Falasdinawa

Murabus din Manjo Harrison Mann ya kara yawan manyan sojoji da jami’an gwamnatin Amurka farar hula da suka ajiye aiki  domin nuna goyon bayansu