Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bakuwar cuta ta kashe mutane 13 a Zamfara

Akalla mutane 500 sun kamu da bakuwar cutar a Zamfara da Sakkwato

Babu Dalilin Ci Gaba Da Rabon Tallafin Abinci —Gwamnan Gombe

Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya na Jihar Gombe ya ce, duk wanda ba zai yi noma ba ya hakura

An yi garkuwa da ma’aikatan simintin Dangote

’Yan bindiga sun yi garkuwa da ma’aikatam kamfanin simintin Dangote bayan sun taso daga wurin aiki a Jihar Edo.

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Masu Gidajen Haya Suke Tsuga Kudi

Masu gidaje sun mayar da ’yan haya saniyar tatsa wajen tsuga kudin haya.

Tinubu ya haramta sayen motoci masu amfani da fetur a ma’aikatun gwamnati

Shugaba Tinubu ya wajabta sayen motoci masu amfani da iskar gas a hukumomi da ma’aikatun gwamnatin Najeriya