An Kama ’Yar Daba Mai Sa Kayan ’Yan Sanda A Neja
’Yan sanda a jihar Neja sun kama wata da ake zargin ’yar daba ce sanye da kayan sarki. Rundunar ’yan sandan jihar ta ce jami’anta sun kama matar
Manyan Labarai
’Yan sanda a jihar Neja sun kama wata da ake zargin ’yar daba ce sanye da kayan sarki. Rundunar ’yan sandan jihar ta ce jami’anta sun kama matar
Kananan yara da ke shiga harkar Yahoo Boys suna yaudarar jami’an kotu su ba su takardun mallakar asusun banki da lasisin tuki, in ji EFCC
Kungiyar ƙwadago ta rufe ofisoshin Hukumar Wutar Lantarki (NERC) da na kamfanonin rarraba wutar domin nuna adawa da karin kuɗin da aka yi wa ’yan Naje
Gwamnatin Zamfara ta zargi ta Tarayya da hawa teburin sulhu da ’yan fashin daji ba da saninta ba.
Naira ta zama ta ɗaya a cikin ƙasashe mafi lalacewar darajar kuɗaɗe a watan da ya gabata.