Manyan Labarai

Manyan Labarai

Garkuwa: Matashi ya yi wa ’yar uwarsa yankan rago da reza a Zariya

Ya yi wa yarinyar yankar rago da reza ne sannan ya jefar da gawarta a cikin wata rijiya.

Tinubu ya dakatar da harajin tsaron intanet

Majiyar Fadar Shugaban Kasa ta ce lokacin da aka ayyana dokar Tinubu ba ya Nijeriya amma a yanzu ya ji koken ’yan ƙasar.

’Yan Nijeriya za su ci moriyar sauye-sauyen haraji da muka kawo — Shettima

Gwamnatin Shugaba Tinubu ba ta da burin tsawwalawa ’yan Nijeriya.

’Yan bindiga sun kashe mutum 49 a Zamfara

Gomman ’yan bindiga a kan babura sun sace fiye da mutum 100 a Zamfara.

Harajin tsaron Intanet: ‘Gwamnatin Tinubu ba ta da tausayi’

Dole ne gwamnatin Tinubu ta gaggauta janye dokar da Bankin CBN ya bayar.