Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnan Kano ya sauke Sagagi daga muƙamin Kwamishina

Gwamnan ya gode masa bisa gudunmawar da ya bayar lokacin da yake riƙe da muƙamin.

NAJERIYA A YAU: Yadda Na Rasa ‘Ya’ya Na Ga Guban Abinci

Wata Mata ta yi muna bayanin yadda ta rasa ‘ya’yan ta sakamakon gubar da suka ci a abinci.

Ana fargabar mutane sun rasu bayan rami ya rufta kansu a Kano

Har yanzu dai ana ci gaba da ƙoƙarin ceto waɗanda suka maƙale a ramin.

’Yan Najeriya kada su zaɓi ADC, ba ta da abun bayarwa — Shettima

Shettima ya ce jam’iyyar ba ta da abin da ake buƙata wajen kawo wa ƙasa ci gaba.

An tsare wani mutum kan yi wa Gwamnan Neja ihun ‘ba ruwa, ba wuta’

Amma rundunar ‘yan sandan jihar ta ce an bayar da belin mutumin.