Manyan Labarai

Manyan Labarai

An daure matar aure a kurkuku kan watsa wa kishiyarta ruwan zafi

Kotu  ta daure wata matar aure ’yar shekara 28 a gidan yari ba tare da zabin biyan tara ba, kan laifin zuwa wa kishiyarta ruwan zafi da gangan a lokac

’Yan bindiga sun sace dalibai a Jami’ar Jihar Kogi

Maharan sun ritsa dalibai da ke cikin aji suna shirye-shiryen zana jarbawa a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi (CUSTECH)

Majalisa ta soke harajin tura kudi ta intanet

Majalisa ta ce babu dalilin kirkiro da wani haraji alhali al’ummar kasa suna cikin matsin rayuwa sakamakon janye tallafin mai da na wutar lantar

NAJERIYA A YAU: ‘An Yafe wa masu PoS biyan harajin yin rijista da CAC’

Ga alama nan ba da dadewa ba sana’ar POS a kasar nan za ta sauya.

Yadda ma’aikacin KEDCO ya kashe abokin aikinsa a Kano

Wanda ake zargin ya shaida wa ’yan sanda cewa marigayin ya karɓi kuɗi a hannunsa har N3m.