Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisa ta amince da hukuncin kisa kan masu fataucin miyagun ƙwayoyi

Mafi rinjayen mambobin majalisar sun amince da ƙudirin zartar da hukuncin kisa ga masu laifin fataucin miyagun ƙwayoyi.

An kama ƙasurguman masu garkuwa da mutane 33 a Nasarawa

Cikin ababen zargin har da waɗanda suka yi garkuwa da wasu ɗaliban Jami’ar Tarayya ta Lafiya.

Zargin batanci: Abduljabbar da lauyansa ba su je kotu ba

Sai dai a zaman kotun ba a ga mai kara Abduljabbar Kabara ko kuma lauyansa ba.

Za a kai Hadi Sirika gidan yari idan… —Kotu

Kotu ta ba umarnin tsare su Hadi Sirika a gidan yari idan ba su cika sharudan beli ba

Matsafa sun yanke mazakutar dan shekara 2 a Neja

Wasu da ake zargin matsafa ne sun gutsure mazakutar wani yaro domin hada layar bata a garin Pandogari da ke Karamar Hukumar Rafi a Jihar Neja.