Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: ‘Za Mu Daure Duk Wanda Bai Yi Gwajin Jini Kafin Aure Ba’

Sabuwar dokar da gwamnatin jihar Kano ta sanya wa hannu na shan yabo da suka.

An shawarci Tinubu ya ƙara harajin VAT

Saboda haka ƙarin ba zai shafi talakawa da masu ƙananan sana’o’i ba.

An cafke likitan bogi da ke tiyatar ƙaba a Legas

Ya bayyana cewa karatun sakandire kaɗai ya kammala amma takardar jami’ar da ya mallaka ta bogi ce.

Uwa ta kai karar mutumin da ya yi lalata da ’ya’yanta 2 a Kano

Wani likita ya duba wadanda lamarin ya shafa, har ya rika fitar da tsutsotsi da yawa a duburarsu.

Ya Kashe Matarsa Kan Zuwa Ganin Danta A Gidan Tsohon Mijinta

Magidancin ya caccaka wa matarsa almakashi har ta ce ga garinku nan