Manyan Labarai

Manyan Labarai

Najeriya ta karyata batun bude sansanin sojin kasar waje

Gwamnatin tarayya ta karyata ji-ta-ji-ta da ta ce ake yadawa cewa tana tattaunawa da wasu kasashen waje domin su bude sansanin sojinsu a Najeriya.

An gurfanar da saurayi mai kai wa ’yan bindiga makamai a Kano

Hukumar tsaro ta DSS ta kama dan shekara 19 dauke da da harsasai 837 da rokoki zai kai wa ’yan bindigar Katsina

Hukuncin Rataya: Ranar Alhamis za a ci gaba da Shari’ar Abduljabbar

An dage ci gaba da sauraren shari’ar zuwa ranar 9 ga watan Mayun 2024.

An rufe makarantu saboda cutar kyanda a Adamawa

An rufe makarantun kudi da na gwamnati bayan cutar kyanda ta yi ajalin kananan yara dama da 42ba Jihar Adamawa

NDLEA ta kama tankar iskar gas cike da tabar wiwi

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi a Najeriya (NDLEA) ta kama wata tankar iskar gas da aka cika ta da buhunan tabar wiwi guda 511. Hukumar t