Manyan Labarai

Manyan Labarai

An rage kudin wutar lantarki a Najeriya

NERC ta sanar da rage kudin mita data na Band A daga Naira 225 zuwa N206.

Gidan Malam Shekarau ya yi gobara

Dakuna 10 da dukiyoyi sun kone a gobarar gidan tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau da ke unguwar Mundubawa

Lokacin mara wa Tinubu baya ya yi — Ilyasu Kwankwaso

Musa Ilyasu Kwankwaso ya bayyana hanyoyin da za a bi domin Arewa ta amfana da mulkin Tinubu

DSS Ta Rufe Asibiti Kan Zargin Rashin Ƙwarewa A Jos

An rufe Asibitin AL-Ihsan da ke unguwar Rogo sakamakon rasuwar wata wada ake zargin likita dan koyo ne ya yi mata tiyata

Soja ya kashe ma’aikacin asibiti a Kano

Rundunar Sojin Sama ta kaddamar da bincike kan lamarin