Manyan Labarai

Manyan Labarai

An tsinci gawar wata ɗaliba a cikin ɗaki a Kano

Aisha, ɗaliba ce da ke shekara ta fannin nazarin Kimiyya da Fasahar Abinci na jami’ar.

Shema ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Gwamna Dikko Radda ne ya karɓi tsohon gwamnan tare da sauran tawagar jam’iyyar a garin Dutsinma.

Hisbah ta ware wa ’yan jarida gurbi 50 a auren gata — Daurawa

Sheikh Daurawa ya ce makasudin ƙirƙiro tsarin auren shi ne kawar da baɗala a tsakanin matasa.

Harin Tudun Biri: Sojoji Sun Yi Ganganci —Hedikwakar tsaro

An samu wasu sojoji da hannu dumu-dumu a harin kuma za su fusknaci hukunci

Hajji: 15 ga watan Mayu za a fara jigilar maniyyata

Maniyyata kimanin 65,000 ne za su sauke farali daga Najeriya, inda ake sa ran za su yi akalla kwana hudu a Madina domin yin Ziyara, kafin fara aikin H