Manyan Labarai

Manyan Labarai

A biya karamin ma’aikaci N615,000 ko a ga bacin rai —NLC

NLC ta bukaci a yi karin shekaru biyar a kan wa’adin yin ritayar ma’aikata

N4,000 ake biyan ’yan fansho a Borno —NLC ga Zulum

Har yanzu akwai tsoffin ma’aikata da ke karɓar Naira 4,000 duk wata a matsayin fansho, a cewar Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) Reshe

Mun ba gwamnati kwana 7 ta soke karin kudin lantarki —NLC

Kungiyar kwadago ta ce yin karin kudin lantarki alhali ba a samun wutar yadda ya kamata tamkar yin fashi ne da tsakar rana

NAJERIYA A YAU: “Tabbas Muna Biyan Ma’aikatan Borno Albashin N7,000”

Wani ma’aikaci ya ce ya shafe shekara 20 yana aiki amma ana biyanshi dubu tara a wata.

Rikicin Isra’ila da Iran ne ya haddasa matsalar man fetur a Nijeriya — IPMAN

An dai ɗauki matakin nuna wa juna yatsa a kan wannan matsala ta ƙarancin man fetur tsakanin IPMAN da NNPC.