Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnati ta musanta mutuwar mutum 200 sanadiyar bakuwar cuta a Yobe

Ana gargaɗin jama’a da su ci gaba da shan ruwa akai-akai kamar aƙalla lita 3-4 a kullum.

PDP ta lashe zaɓen ƙananan hukumomin Oyo

Gwamna Makinde ya ce ba a taba tsaftataccen zabe kamar wannan ba a jihar Oyo.

Yadda ’yan matan Jigawa ke ɗinkin huluna don dogaro da kansu

Wata mai suna Zainab ta ce tana alfahari da wannan sana’a domin ba ta jira saurayinta ya sayo mata kaya.

Almundahana: Gwamnatin Kano na binciken Shugaban Gidan Talabijin na ARTV

Ana zarginsa da satar tsabar kuɗi har Naira miliyan uku na UNICEF da ya yi ikirarin an sace a cikin motarsa.

‘Mun tura wa EFCC $760,000 kuɗin makaranta da Yahaya Bello ya biya wa ’ya’yansa’

EFCC ta ce Yahaya Bello ya biya kuɗin ne domin karatun da ’ya’yansa za su yi a makarantar nan gaba.