Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: Yadda aka tsaurara matakan tsaro yayin gurfanar da El-Rufai a Kotu

Shari’ar na ƙunshe da zarge-zargen karkatar da kadarorin gwamnati da mallakarsu ba bisa ƙa’ida ba, da kuma halasta kuɗaɗen haramun.

Abin da ya hana ni tarbar Sarki Sanusi a Bikin Hawan Nasarawa — Gwamnan Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada cewa babu wata matsala ko rashin fahimta tsakanin gwamnati da Masarautar Kano.

NAJERIYA A YAU: Daga Alƙawari Zuwa Mulki, Yadda Siyasa Ke Sauya Manufa

Ko shekaru nawa waɗanda ake zabe ke buƙata don cika alƙawuran da suka ɗauka?

ICPC za ta gurfanar da El-Rufai bayan kwana 35 a tsare

Za a gurfanar da El-Rufai da wani Joel Adoga a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna a ranar Talata, 24 ga Maris, 2026.

Iran ta ƙaryata iƙirarin Trump kan tattaunawa domin tsagaita wuta

Tehran ta ce iƙirarin wani yunƙuri ne na sauko da farashin makamashi a kasuwannin duniya.