Manyan Labarai

Manyan Labarai

An harbe kwamandan sojoji har lahira a Kastina

’Yan bindiga sun kashe kwamandan sojoji da ake aikin samar da tsaro a wani harin kwanton bauna a yankin Sabon Garin Dan’Ali da ke Jihar Katsina.

Ku fito ku yi bayani kan shirin Hajjin 2024 —Majalisa ga NAHCON

Majalisar Wakilai ta bukaci Hukumar aikin Hajji ta yi bayani game da shirye-shiryenta na gudanar da aikin Hajjin 2024.

An Hallaka Mutane 3 A Kokarin Sace Sarkin Zurmi

Karo na biyu a cikin yan makonni ke nan da ’yan bindiga ke zuwa fadar Sarkin Alhaji Bello Muhammad Bunu, da nufin su sace shi

Ainihin Dalilin Wahalar Man Fetur A Najeriya

NNPC ya ce an shawo kan matsalar da ta haddasa karancin wahalar man fetur a Najeriya

Kwastam ta mika wa DSS nakiyoyi 6,240 da aka kama a Kebbi

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kama haramtattun nakiyoyi 6,240 a hanyar Yauri zuwa Jega da ke Jihar Kebbi.