Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kama malami kan lalata da ɗaliba a Jami’ar Nsukka

Wani faifan bidiyo ya nuna lakcaran yana ta ƙoƙarin maida gajeren wandonsa jikinsa.

Majalisar Kaduna ta buƙaci bayanan kashe kuɗaɗe a mulkin El-Rufa’i

Uba Sani ya koka kan yadda tsohon gwamna El-Rufai ya bar wa Jihar Kaduna tarin bashi.

Emefiele Ya Kashe N18.9bn Kan Buga Sabbin N684.5m —EFCC

EFCC na tuhumar tsohon Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, da kashe Naira biliyan 18.96 wurin buga sabbin takardu Naira miliyan 684

Zan Yi Murabus Idan Ba A Gurfanar Da Yahaya Bello Ba —Shugaban EFCC

EFCC na zargin Yahaya Bello da biya wa dansa kudin makaranta Dala 720,000 a jajibirin saukarsa daga mulki, alhali lokacin biyan kudin makarantar bai y

An rufe Bankin UBA kan kin biyan haraji a Kaduna

Taurin bashin kudaden haraji ya sa gwamnati rufe rassan bankin UBA a Kaduna