Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za mu kara karfin lantarki zuwa 6,000MW a 2024 —Minista

Gwamnati na shirin bai wa ƙananan ’yan kasuwa lasisin samar da wutar lantarki tunda masu yi yanzu sun gaza

’Yan bindiga Sun Mika Makamansu A Filato

’Yan bindiga da ke addabar al’umomin karamar hukumar Wase ta Jihar Filato sun sallama bindigoginsu kirar AK47

Yara 5 sun mutu a cikin mota saboda rashin iska a Neja

An tsinci gawar yaran a cikin mota bayan iyayensu da makwabta sun shafe sa’o’i suna neman su

Kotu ta kasa zama kan umarnin hana EFCC kama Yahaya Bello

Kotun da EFCC ta je neman izinin kama tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ta kasa zama domin tattauna kamen da ya gagara a makon jiya

NAJERIYA A YAU: Yadda Tsananin Zafi Zai Iya Cutar Da Dalibai A Makarantu

Hukumomi sun bayyana wasu jihohi da za a fuskanci matsanancin zafi a Najeriya.