Manyan Labarai

Manyan Labarai

Shugaban hukumar leken asirin Isra’ila ya yi murabus

Manjo- Janar Aharon Haliva, shi ne babban hafsan soji na farko da ya yi murabus bayan caccakar da ya fuskanta kan gagarumin harin

Ana kashe mutane 28 a sace 24 kullum a Najeriya —Rahoto

Adadin mutanen da ake kashewa ya zarce wadanda aka yi garkuwa da su, cewar wani sabon rahoto kan sha’anin tsaro a Najeriya

NAJERIYA A YAU: Rawar Da NNPP Ke Takawa A Dambarwar Dakatar Da Ganduje

Bayyanar wani tsagi na siyasa da ya sake dakatar da shugaban jam’iyar APC na kasa na ci gaba da daukar hankali.

Sirri da ƙalubalen da ke cikin sana’ar makara

Wasu suna cewa musu sana’ar hada makara ’yan ina-da-mutuwa ko marasa tausayi.

Wani tsagin APC ya sake dakatar da Ganduje

Sarina ya ce har yanzu wannan batu na masu shigar burtu ne da nufin yaudara.