An kashe malamin da ya yi hasashen Daular Isra’ila za ta rushe nan da 2027 — Sheikh Yelwa
Bincike ya nuna cewa Banu Isra’ila galibi shekara 40 suke yi daularsu ta rushe, sai dai su sake kafa wata.
Manyan Labarai
Bincike ya nuna cewa Banu Isra’ila galibi shekara 40 suke yi daularsu ta rushe, sai dai su sake kafa wata.
A Kano, farashin ya kai har N1,390, inda wasu mazauna suka ce ana karɓar har N4,000 kan tafiyar da a baya ba ta wuce N1,000 ba.
An ruwaito hadisai kan falalar azumtar kwanaki shidda na watan shawwal, watan da ke biye da Ramadan.
Yanzu haka dai mutum biyar na hannun maharan a tsare.
Sarkin ya jaddada muhimmancin neman ilimi a wajen shugabanni.