NAJERIYA A YAU: Me Ya Hana ’Yan Kasuwa Sauke Farashi Duk Da Karyewar Dala?
Dalilin da ya zama wajibi ’yan kasuwa su sauke farashin kayan masarufi
Manyan Labarai
Dalilin da ya zama wajibi ’yan kasuwa su sauke farashin kayan masarufi
Kayan gida ba sa sauka sosai. An fi samun sauƙin a na wajen.
Tuni dai wata babbar kotun Jihar Kogi ta hana hukumar ta EFCC kama tsohon gwamnan.
Ana zargin su da laifuka takwas na zargin karɓar rashawa, karkatar da kuɗaɗe da kuma almubazzaranci da dukiyar al’umma da kadarorin gwamnati
Mata da ƙananan yara da tsoffi 45 sun rasu a makonni biyu da suka gabata a karamar hukumar Kura.