Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kudin tallafin mai da Tinubu ke biya ya zarce na Buhari — El-Rufai

Tsohon gwanna ya ce da yawan ‘yan Najeriya ba sun gwamnatin tarayya na biyan kuɗin tallafin man fetur har yanzu ba.

Masu iƙirarin dakatar da Ganduje ba ’yan Jam’iyya ba ne —APC

APC ta kafa kwamitin bincike tare da shirin maka masu ikirarin dakatar da Ganduje a kotu

Zargin Rashawa: APC ta dakatar da Ganduje

Gwamnatin Kano, ta bayyana kudirinta na bincikar Ganduje da wasu kan zargin aikata badaƙala.

Daliban Chibok 21 sun dawo gida da ’ya’yan Boko Haram 34 —Rahoto

Damuwar sace daliban Chibok ta yi ajalin 48 daga cikin iyayensu kuma har yanzu akwai ragowar 91 daga cikinsu a hannun mayakan kungiyar

An ceto sauran daliban Jami’ar Gusau da ’yan NYSC da ke hannun masu garkuwa

’Yan bindiga sun sako ragowar dalibai da ma’aikatan Jami’ar Tarayya da ke Gusau da suka sace a watan Satumbar 2023 da kuma masu yi wa kasa hidimia (NY