Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutum 3 sun rasu an jikkata 10 a rikicin sojoji da ’yan Keke NAPEP a Yobe

Jama’ar garin na zargin sojoji da gudun wuce kima da tukin ganganci da kuma rashin bin dokar hanya.

Shugabannin bankuna na amsa tambayoyi kan Badaƙalar Beta Edu da Sadiya —EFCC

Beta Edu da Sadiya na amsa tambayoyi kan karkatar da kudaden Abacha, Rancen Bankin Duniya da Tallafin COVID-19

NAJERIYA A YAU: Albashin Da Ya Kamata A Riƙa Biyan Ma’aikaci A Wannan Yanayi

A yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa komai ya ƙaru banda albashin ma’aikata.

Ma’aikatan wutar lantarki sun nemi a janye ƙarin kuɗin wuta

Sai dai gwamnatin tarayya ta ce ƙarin ba kowa da kowa zai shafa ba.

Gwamnatin Tinubu ta sake rikita Nijeriya

Duk wata ina biyan kudin wutar lantarki Naira dubu 60 zuwa 70. Amma a yanzu ba na jin zan iya biya.