Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mahara sun kai farmaki Sakatariyar Gwamnatin Oyo

Jami’an tsaro sun yi nasarar dakile harin, tare da kama wasu daga cikin waɗanda suka kai farmakin.

Dan sanda ya hallaka kansa a Maiduguri

Ba a san dalilin da ya sa dan sandan ya hallaka kansa har lahira ba.

A cikin mummunan ƙunci muka yi Sallar bana — Talakawa

Gwamna Buni ya roƙi Allah Ya karɓi duk ibadar da al’umma suka yi a cikin watan albarka na Ramadan.

Maroki Ya Samu Kyautar Mata Yayin Bikin Sallah A Nasarawa

An ba ni kyautar kujerar aikin Hajji,da gida da mota, amma wannan kyautar ta fi kowacce girgiza ni.

An yi wa sansanonin ’yan ta’adda luguden wuta a Zamfara

Sansanonin da aka yi wa luguden wuta na fitattun ’yan ta’adda ne — Abdullahi Nasanda a Zurmi, da Malam Tukur a Gusau.