Saudiyya ta kori jakadun Iran saboda hare-hare
Saudiyya ta ɗora alhakin hare-haren da aka kai mata baya-bayan nan kan Iran.
Manyan Labarai
Saudiyya ta ɗora alhakin hare-haren da aka kai mata baya-bayan nan kan Iran.
WHO ta ce ƙananan yara 13 suna cikin mutum aƙalla 64 da aka kashe a hari ta sama da aka kai wani asibiti a Sudan.
Iran ta kai mafi muni cikin hare-harenta zuwa yanzu kan Isra’ila tun bayan fara yaƙin da ke gudana a yankin Gabas ta Tsakiya.
Sojojin ba za su yi yaƙi kai-tsaye ba amma za su taimaka wajen tattara bayanan sirri.
Gwamnan har yanzu bai yanke hukunci ba, amma zai yi nazari tare da yanke abin da ransa ya zaɓa.