Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jiragen yaƙi sun hallaka gomman ’yan ta’adda a Zamfara

Sojojin sun lalata sansanin ‘yan ta’addan tare da kashe wasu.

Tsohon minista Ogbonnaya ya rasu

Tsohon ministan ya rasu bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.

Ana Neman Fasinjojin Da Suka Faɗa Kogi A Legas

Wadanda abin ya rutsa da su, namiji da mace ne da jami’an ‘yan sandan ruwa ke ci gaba da aikin nemo su a yanzu haka.

CBN Ya Kori Ma’aikata 117 A Cikin Kwanaki 20

Muna cike da fargaba saboda ba mu san wadanda korar za ta biyo ta kansu ba.

Isra’ila Ta Yi Ruwan Bama-Bamai A Gaza Ranar Sallah

Isra’ila ta kakaba wa mutanen Gaza takunkumin da ya hana su samun abinci da ruwa da magunguna.