Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda Aka Harbe Wata Mata A Filin Idi A Gusau

Ana zargin jami’an tsaron sun biyo wasu ɓata-gari ne suna harbi da bindiga har aka yi kuskuren samun matar.

NAJERIYA A YAU: ‘Da Ƙyar Muka Iya Cefanen Sallah Bayan An Sauko Idi’

Matsin rayuwa na daga cikin abin da ya hana mutane yin shagalin karamar Sallah.

Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi a Zariya

Mun yaba da kokarin da gwamnati ke yi kan matsalar tsaro — Sarkin Zazzau

An Samu Ɓullar Baƙuwar Cuta A Sakkwato — NCDC

An taba samun ɓullar irin wannan bakuwar cuta a bara amma har ta wuce ba gano asalinta da maganinta ba.

Ruwan Sama Ya Raba Mutane 1000 Da Gidajensu A Kogi

Zai yi wahalar gaske a samu wanda zai iya sake gina gidansa da kansa, muna roƙon a taimaka mana.