Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda Sallar bana ta zo a baibai ga Musulmin Nijeriya

Wannan matsala ba laifin gwamnati kaɗai ba ce. Mu da kanmu muke ƙara janyo wa kanmu matsalolin.

Jama’a Su Lura Da Tsaro A Filin Idi — DSS

A kai rahoton duk wani abin zargi ga jami’an tsaro domin kaucewa fada wa tarkon masu tayar da zaune tsaye.

Jarumar Kannywood Daso ta rasu

Mutuwar fuju’a ce ta riski Daso daga kwanciya barci bayan ta yi sahur.

Yau take Sallah a Nijar

Da maraicen ranar Litinin hukumomi suka sanar da ganin jinjirin watan Shawwal a Nijar.

Rikicin ’Yan Ta’adda: Kachalla Ɗan Ƙarami ya kashe abokin gabarsa a Zamfara

An fille kan Dangote a wani mummunan faɗa da aka gwabza a Dunmurun da ke Karamar Hukumar Zurmi a Zamfara.