An kama masu garkuwa da mutane yayin karbar kudin fansa a Maiduguri
Mun ajiye shi a dakina, kuma muka bukaci mahaifiyarsa da ta biya mu Naira miliyan uku.
Manyan Labarai
Mun ajiye shi a dakina, kuma muka bukaci mahaifiyarsa da ta biya mu Naira miliyan uku.
Motar ta afka Masallacin yayin da jama’a suka idar sa sallar Tahajjud cikin dare.
Ƙungiyar ta ce ƙarin kuɗin bai dace da yanayin da al’ummar ƙasar nan ke ciki ba.
Tinubu, ya ce a yanzu babu dalilin da zai hana shi yi wa Najeriya aiki.
Mutane na ta korafi game da yadda aka rarraba tsarin wutar.