Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abba ya kafa kwamitin da zai binciki Gwamnatin Ganduje

Gwamnan ya ce binciken yadda aka yi sama da faɗi da dukiyar jama’ar jihar na daga cikin alkawuran da ya ɗauka.

Gwamnatin Tarayya ta bai wa Rahama Sadau muƙami

Rahama Sadau ta mika godiya ga Mataimakin Shugaban Kasa da ya ba ta wannan mukami.

An dakatar da Shugaban Hukumar Yaki da Rashawa na Kano, Muhuyi Rimin-Gado

An dakatar da Muhuyi ne kan tuhume-tuhume 10 da ke da alaƙa da cin hanci da rashawa.

Ɗan sanda ya mutu a cikin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna

Ana cikin tsaka da tafiya ɗan sandan ya ce kirjinsa na masa ciwo.

Shugabar Matan NNPP ta yi murabus kan rabon muƙamai a Gwamnatin Kano

Na sanar da jagorann NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ƙudurina na sauka daga muƙamin.