’Yan bindiga sun sace sakataren ƙaramar hukuma a Kano
Maharan sun saki ɗan mutumin bayan kama mahaifin.
Manyan Labarai
Maharan sun saki ɗan mutumin bayan kama mahaifin.
Sai dai masana sun ce matuƙar ba a magance rikicin da ke faruwa ba, farashin mai zai ci gaba da tashin gwauron zabi.
A bisa al’ada, jagoran addini na ƙasar ne ke jagorantar sallar Idi, amma sabon jagoran Iran, Mojtaba Khamenei, bai halarci sallar ba.
Sabon farashin ya fara aiki daga tsakar daren ranar 21 ga Maris, kamar yadda sanarwar da matatar ta aika wa ’yan kasuwa.
Ya kamata sauran ƙasashen duniya su ɗauki alhakin kare Mashigar Hormuz saboda muhimmancinta.