Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutane Sun Fasa Rumbun Abincin Gwamnati A Jihar Kebbi

Da ƙarfin tuwo suka shiga suka wawushe kayayyakin da ke rumbun ajiyar gwamnati da wasu shagunan ’yan kasuwa.

NAJERIYA A YAU: Mutuwar Zuciya Ce Ta Jefa Matasa Harkar Kirifto

Matasa da dama sun dukufa da jiran za ta fashe su kwashi ganima.

Matsalolinmu sun samo asali ne daga mulkin mallaka — Obasanjo

Tsohon shugaban ya ce akwai alaka tsakanin tattalin arziki da sauya tsarin siyasa a Najeriya.

Ramadan: Gidauniyar Dangote ta raba buhunan shinkafa miliyan ɗaya a bana

Baya ga rabon burodi da ake yi a shekara 4, an shafe sama da shekara 30 ana ci gaba da ciyar da mabuƙata a Kano

El-Rufai ya tara wa Kaduna bashin $587m da N85bn — Uba Sani

Gwamnan ya koka da dimbin bashin da uban gidansa ya bar masa.