Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda tashar Baro ta lashe biliyoyin Naira amma ba ta aiki

Bayanai sun ce an kashe akalla Naira Biliyan 5.8 a kan aikin tashar jiragen ruwan.

Mutum 8 sun shiga hannu kan kisan ’yan sanda a Delta

Kakakin ya ce nan ba da jimawa ba za a gurfanar da wadanda ake zargin a gaban kotu.

Yadda Teloli Ke Cin Kasuwa A Azumin Bana

Matsalar yanzu ta abinci muke wanda ya yi tsada, mutane da dama na son ɗinkin amma sun hakura saboda tsadar kayan.

An yanke wa mutum 4 ɗaurin rai-da-rai a Jigawa

Kotun ta ce lauyan masu ƙara ya gamsar da ita da hujjojin da ya gabatar wanda babu shakka a kansu.

Fursunoni 100 na neman afuwa a Kano

Gwamnati za ta duba lamarin fursunonin da suka nuna kyawawan ɗabi’u a tsawon lokacin da suka shafe a ɗaure.