An miƙa wa sojoji Sarkin da ake nema ruwa a jallo kan kisan dakaru a Delta
Sarkin ya miƙa kansa ga ‘yan sanda bayan sojoji sun bayyana nemansa ruwa a jallo.
Manyan Labarai
Sarkin ya miƙa kansa ga ‘yan sanda bayan sojoji sun bayyana nemansa ruwa a jallo.
Ba don tallafin ba da kuɗin da za a nemi maniyyatan su biya kari sai ya kai Naira miliyan uku da rabi.
CBN ya ce sabon tsarin zai fara aiki daga ranar 1 ga watan Afrilun 2024.
Shugaba Tinubu ya bukaci malamai su zama masu tasiri ga al’ummar kasar nan.
Yawan amfani da Soshiyal Midiya na haifar da gane-ganen abubuwan da ba su kamata ba.